viewing a project conducted by Abubakar Faruk salah -For an award of B.A.EDU.ENGLISH at Usmanu Danfodio University Sokoto, 2008. Topic;- MATERIALISM AND EXPLOITATION IN NIGERIAN POLITICS . ( A case study of two African Novels), Chenua achebe's -A MAN OF THE PEOPLE, and SPRIAN EQUINSI's JAGUA NANA.
Masarautar salah masarautace dakeda tarifi mai zurfi, duk dacewa dai zamu tabo tarihinne daga lokacinda kakanninmu suka fara sarauta wato lokacin jihadin mujaddadi Shehu Usmanu Danfodio. Zamu kawo starin sarakunan salah, da starun iyalansu, da kuma cigabanda akasamu lokacin da kowane basarake yayi yana mulki a salah.
INA TAYIN KOKARIN FADADAWA TAREDA SAMAR DA KASAITATTUN ABUBUWAN DA ZASU IYA KASAITARDA MASU ZIYARAR WANNAN DANDALI NAWA, ZANI STARASHI TA YADDA ZAYA DACE DA CIGABAN ZAMANI NA DUNIYA BAKI DAYA.